<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>41</hymn_number>
<title>Ya Ubangijinmu, Muna Yin Addu'a LW41</title>
<lyrics>[V1]
 1) Ya Ubangijinmu, muna yin addu'a
 Kai kaɗai mai iko, kasa mana kunne.

[V2]
 2) Ba mu isa ba fa, kasassu ne duka,
 Amma muna duban Yesu Almasihu.

[V3]
 3) Cikin sunan Yesu, ga mu nan gabanka.
 Dukanmu mun taru garin yin sujada.

[V4]
 4) Kai kaɗai mai iko, kai kaɗai mai sani.
 Tunanin zukata, bincike su duka.</lyrics>
</song>